Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishina mai kula da harkar yada labarai da ilimantar da ma su kada kuri'a, Festus Okoye, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana lokacin da ake gudanar da
Furucin Gwamna Bello ya zo ne a yayin da yake kara jaddada cewa, ba cutar korona ce ta yi sanadiyar mutuwar babban alkalin jiharsa ba, Mai Shari'a Nasir Ajana.
Ta zo gidana da misalin karfe 7:00 na ymmacin ranar Lahadi, na nemeta bayan mun yi wanka amma sai ta ki amincewa, har hakan ta kai ga mun samu sabani. "Na tamba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira wani muhimmin taro wanda mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo da shugaban ma’aikatan sa, Ibrahim A. Gambari suka halarta.
Karamin minsitan kwadago da ayyukan, Festu Keyamo, ya yi musayar yawu da 'yan majalisar dattawan Najeriya a ranar Talata a kan diban aiki karkashin hukumar NDE.
Gwamnan na PDP ya yabawa Shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa amincewarsa ta maido da kudaden da yawansu ya kai naira biliyan 78.9 zuwa asusun gwamnatin jiharsa
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Dattijon ya yi gamo da ajali ne bayan da ayarin motocin ke hanyarsu ta dawowa wajen daukan babban sojan bayan sun tsaya shan mai.
Sakamakon ayyaukan dakarun sojin saman rundunar Operation Gama Aiki a kasuwan Ango da ke karamar hukumar Mariga ta jihar Neja, dakarun sun datse ayyaukasu.
Ajali ya katse hanzarin dan majalisar mai shekaru 64 a ranar Litinin, 15 ga watan Yuni, biyo bayan wata 'yar takaitacciyar rashin lafiya da ya yi fama da ita.
Mudathir Ishaq
Samu kari