Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A kalla mutum 20 suka rasu sakamakon harin 'yan bindiga a garin Chibuak da Kigudu da ke karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna a ranakun Juma'a da Alhamis a.
Buhari ya ce nasarar lashe kambun UFC da Usman yayi ya tunatar da duniya cewa har yanzu Nigeria na kyankyasar abubuwa masu kyau da kuma nagartattun mutane.
Babban jami'in hulda da al'umma na kungiyar, Luka Binniyat, shi ne zayyana hakan cikin wata sanarwa a ya fitar. Ana zargin Fulani ke da hannu a hare-haren.
Hedkwatar tsaro ta ce sojin sama na rundunar Operation Hadarin Daji sun karar da wasu 'yan bindiga harin da suka kai sansaninsu a wani sashe na dajin Kuyambana.
Wani rahoton jaridar Vanguard ya bayyana cewa, dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, zai fara yajin cin abinci saboda mako daya da ya kwashe a tsare.
Ta ce har yanzu ba ta san manufar furuncin da ministan ya yi ba na cewa dalibai a fadin kasar nan ba za su zana jarrabawa kammala karatun sakandire ta WAEC ba.
Wannan furuci ya fito ne daga bakin shugaban hukumar, Muhuyi Magaji Rimi Gado, a yayin wata zantawa da ya yi tare da manema labarai na gidan Rediyon Freedom.
Mun samu rahoton cewa, shugaban mafarauta a jihar Borno, Abdulkareem Umar wanda aka fi sani da Baba Mai Giwa, ya fada tarkon garkuwa ta mayakan Boko Haram.
Wannan gargadi yana kunshe cikin wata sanarwa da Femi Adesina, hadimi na musamman kan sadarwa da hulda da al'umma ga shugaban kasar ya fitar a ranar Asabar.
Mudathir Ishaq
Samu kari