Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar NAPPS ta makarantu masu zaman kansu a fadin tarayyar Najeriya, ta magantu gami da magiya a kan matsayarsu ta buɗe makarantu domin komawa bakin aiki.
Kakakin rundunar 'yan sandar ya sake bayyana cewa gungun wasu 'yan bindiga sun sace babban limamin masallacin ofishin rundunar 'yan sanda, Mustapha Badamasi, ja
A cewar ministan, sashe na 36 (5) na kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 ya bawa kamfanin Omoh -Jay damar shiga ciniki ko dillancin man fetur a Najer
A yanzu akwai jiga-jigan jam'iyyar APC 9 da ke hankoron maye gurbin Ajayi a yayin da ake ci gaba da fafutikar tsige shi daga kujerar mataimakin gwamnan jihar.
Sarkin Kano, Aminu Bayero ya nemi amincewar gwamnatin jihar a kan ya sake nada Aminu Babba Dan Agundi a matsayin Sarkin Dawaki Maituta kuma hakimin Gabasawa.
Rasha ta zama kasa ta farko da ta kammala gwajin rigakafin cutar Covid-19, bayan da Jami’ar Sechenov ta ce ta kammala nazari da bincike a kan allurar rigakafin.
An gano cewa mutum 3 sun rasa rayukansu a kauyen Maitsani da ke karamar hukumar Dutsin-Ma ta Katsina tare da sace 'yan mata biyu a garin Kurfi da jihar Katsina.
Tsohuwar ministar, wacce yanzu ke aiki da wata hukumar lafiya ta duniya, ta bayyana yadda ta rike tare da jan akalar al'amuran da suka shafi gina tattalin arzik
Furucin Gwamna Abdullahi Ganduje ya zo ne a ranar Lahadi, 12 ga Yuli, yayin da ya ke kaddamar da shirin a karamar hukumar Bichi da ke shiyyar Kano ta Tsakiya.
Mudathir Ishaq
Samu kari