Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yanzu dinnan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya shiga wata ganawa ta sirri tare da shugaban hafsan sojin kasa na Najeriya, Tukur Buratai, a fadar Aso Rock.
Gobarar ta tashi a ofishin FIRS da ke kallon filin wasa na Muhammadu Dikko da misalain karfe 12:08 na ranar Litinin, kamar yadda jaridar 'The Nation' ta rawaito
Sojojin Najeriya sun yi karin haske dangane da asarar da suka yi a hannun 'yan ta'adda yayin da suka kai wa dakaru hari a karamar hukumar jibiya ta Katsina.
A yayin da Mista Pondei ya mike domin daukar rantsuwa gabanin fara amsa tambayoyi da kuma kare kansa daga zargin da ake yi ma sa, sai kawai ya fara bori, kamar
A ranar Alhamis din makon jiya ne mukaddashin shugaban NDDC, Daniel Pondei, ya jagorancin mukarrabansa wajen ficewa daga dakin da kwamitin majalisa ke yi ma sa
Neman wa'adi na biyu da Rotimi Akeredolu ya sa gaba, ya sake samun karfin gwiwa yayin da mutum hudu suka janye masa takara ana gaf da fara zaben fidda gwani.
Godswiil Akpabio, ministan kula da harkokin Neja Delta, ya bayyana gaban kwamitin majalisar wakilai don bincike a kan al'amarin hukumar kula da cigaban yankin.
Mun tura jami'an tsaro zuwa yankin, amma ya zuwa yanzu ba zamu iya tabbatar da adadin mutanen da suka ransu ba. Zan tuntubeku da zarar mun samu karin bayani,"
A makonni kadan da suka gabata, dakarun sojin Najeriya da ke yakar Boko Haram a yankin arewa maso gabas suna fuskantar rashe-rashe sakamakon yadda 'yan ta'addan
Mudathir Ishaq
Samu kari