Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar SERAP ta ce akwai muhimmiyar bukata a kafa kwamitin domin aiwatar da binciken diddigi a hukumar NDDC da kuma ma'aikatar kula da harkokin Neja Delta.
Daga cikin dakarun da suka riga mu gidan gaskiya sun hadar da Manjo, Kyaftin, da Laftanar kamar yadda wata majiya daga dakarun sojin ta shaidawa manema labarai.
Wannan mummunan ta'addanci kamar yadda wani bayar da shaida ya tabbatar ya bayyana cewa, ya auku ne da misalin karfe 10.00 na daren ranar Asabar da ta gabata.
Wani rahoto da jaridar Arewa Agenda ta wallafa ya bayyana yadda mutum uku suka yi gamo da ajali saboda shiga cikin tsananin damuwa da kuma tsabagen baƙin ciki.
Kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU, ta fadi matsayarta kan shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke game da hana daliban Najeriya zana jarrabawar WAEC a bana.
Na'urar daukan hoto, ta hasko bidiyon wani direban babur mai kafa uku wanda aka fi sani da Keke Napep, yana dambe da wasu jami'an hukumar kiyaye hadurra FRSC.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya magantu kan musababbin da ya sanya mummunar dabi'a ta cin hanci da rashawa ta ke ci gaba da tsananta a Najeriya.
A yanzu kusan watanni hudu kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Wani matashi da ya yi tattaki tun daga jihar karamar hukumar Gashua ta jihar Yobe da ke yankin arewa maso gabas na kasar nan, don ganin jaruma Maryam Yahaya.
Mudathir Ishaq
Samu kari