Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ba haka kawai bane Ubangiji ke yi kayan marmari, tabbas akwai wasu manyan baiwa da ke tattare da su. Gwanda babban abun marmari ne mai tarin albarkatu a tare.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN, ya ruwaito cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake yin wasu sabbin naɗe-naɗen mukamai biyu a gwamnatinsa.
A yanzu kusan watanni hudu kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
A ranar Litinin gwamnatin tarayya ta bukaci dukkan makarantun da ke fadin kasar nan da su bude zuwa ranar 4 ga watan Augusta sannan za a fara WASSCE a ranar 17.
Sanatan Kano ta Tsakiya ya bayyana hakan ne a ranar Juma'a da ta gabata yayin zantawa da shugabannin kungiyarsa ta kwallon kafa a Abuja, babban birnin Najeriya.
Daga cikin rundunoni na musamman da aka tura domin tabbatar da zaman lafiya a yankin kudancin jihar Kaduna sun hada da; PMF (Police Mobile Force), CTU (Counter
Yan bindigar sun fara harbin kafadarsa, ya yi kokarin mutuwa, suka bishi, suka harbe shi a baya, a nan take ya mutu. Sun yi awon gaba da matarsa da yaronsa.
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja da ta yi watsi da karar tubabben sarkin Kano, Lamido Sanusi.
Kwankwasiyya ta rubuta takardar korafi tare da kalubalantar gwamnatin jihar Kano da kuma majalisar dokokin jihar kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
Mudathir Ishaq
Samu kari