Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani dan shekara 9 mai suna Jabir Abdullahi ya na wakiltar Najeriya a musabaqar Al Qur'ani a kasar Algeria, yaron ya haddace Qur'ani.
Akwai matashin a Arewa maso gabashin da ya rasa hanyar yana samu kudi saboda halin rushewar yan ta'addan Boko Haram a yankin Arewacin.
Hatsarin dai ya farune da wata babban motan tanka dakuma kuma mota hilux wanda yayi sanadiyar mutuwan mutane.
Allah ya albarkaci kasar Najeriya da kabilu da al'adu iri-iri. Kabilar fulani na daya daga cikin kabilu masu yawa a kasar
Tun bayan da aka bude kasuwar cinikayyar yan wasa a kungiyoyi suka yi tayin kokari wajen ganin sun darje sun sayi rabon su tare da cigaba
Wani abin tashin hankali ya faru kotun Majistaren Krugersdorp yayinda gawa ya shigo kotu,Duniya na zaton mutumin ya mutu
Hukumar hana yima tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC najeriya da zarra wajen zakulo masu laifi ta kuma gurfanar dasu gaban shari'a .
Limamin cocin Assemblies of God a Najeria,fada ebenezer ya hango cewa Najeria zata iya shiga rikicin siyasa.
Rohoton BMI wanda ke auna hadarin yin kasuwanci a kasashe ya bayyana Najeriya a matsayin daya daga cikin kasashen da ke da hadarin kasuwanci
Mudathir Ishaq
Samu kari