Tsakanin matan Fulani da Igbo suwa suka fi kyau? (Duba)

Tsakanin matan Fulani da Igbo suwa suka fi kyau? (Duba)

Allah ya albarkaci kasar Najeriya da kabilu da al'adu iri-iri. Kabilar fulani na daya daga cikin kabilu masu yawa a kasar nan kuma wadanda aka fi sani da kiwon shanu.

Su kuma kabilar Igbo a dayan hannun suma suna da yawa sosai kuma sune suka mamaye kudu masu gabashin Najeriya. Ba tun yau ba ne dai ake ta sa-in-sa kan cewar wane kabila ne a tsakanin su biyun yafi kyau musamman ma matan su.

Su dai fulani mafi yawan su dogaye ne kuma farare da basu neman karin ado kafin kyawon su ya bayyana.cDuk da dai da ance 'fulani' abu na farko da yake fara zo ma mutane a rai shine wata mace doguwa mai dogon gashi dauke da kwaryar nono tana talla. To hakikanin gaskiya wannan tsohon labari ne don kuwa yanzu mafi yawancin fulani a birni suke kuma sun waye suna cikin ko wane fanni na rayuwa.

Su kam Igba daman sun wasu ne kowane lungu da sako na kasar nan. Don haka su kam ba boyayyu bane. Yanzu dai zamu dan nuna muku wasu hotuna ne da muka samu na kabilun biyu don kuyi shari'a da kanku.

Tsakanin matan Fulani da Igbo suwa suka fi kyau? (Duba)
Lydia Forson

Okey Bakassi

Asali: Legit.ng

Online view pixel