An kirkiro wata na’ura da zata hana Ma’aurata yaudara

An kirkiro wata na’ura da zata hana Ma’aurata yaudara

- Ta yaya zaki gane mijinki na kwana da wasu matan banza a waje? Wanna na’uran abin mamakin ne! kawai sanya shi a mazakutarsa .

- Yanzu mata zasu daina damuwa da zarge-zargen mijinsu na bin matan banza a waje. Hakazalika maza. Malaman Kimiya sun samar da wata na’ura da zai sa ma’aurata su san abinda da ke faruwa.

An kirkiro wata na’ura da zata hana Ma’aurata yaudara

Duk lokacin da mutumin yayi jima’I da wata mata mara na’uarar,matan gidanshi zata samu sakon a wayan sadarwan ta. Zaku iya samun na’urar a yanar gizo mai suna Commit-tech. Wannan yana nuna cigaban da duniya ta samu na kimiya da fasaha. Saboda ta yaya mutum zai sanya wani karfe a cikin jikinsa amma bazata cutar d shi ba,bazata rube ba.

Duk wanda bai ji tsoron ubangijin sa ba, zai ji tsoron hallitan dan Adam

Asali: Legit.ng

Online view pixel