Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016

Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016

 - Cristiano Ronaldo ya baiwa dan uwan kwallon sa na kasar portugal takalminsa na azurfa da aka bashi kyauta.                      

 - Nani wanda shi yaja kungiyar Har lokutan karshe wanda yaba kungiyar tasu dama lashe gasar ta euro shekarar 2016.                 

-Dan wasan valenciyan godema Kaftin din nasu Yayi da kyautar da Yayi masa.       

Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016

 

Kaftin din portugal Cristiano Ronaldo ya baiwa abokin wasansa Nani kyautar takalmin azurfan sa domin nuna godiyar sa najan kungiyar har mintunan karshe wanda yabasu daman lashe dasar ta euro 2016. Dan wasan nan mai suna Antoine Griezman shiya doke Ronaldon wajan daukan takalmin gwal din, inda ya samu daman zura kwallaye 6, a inda shi Ronaldon yasa kwallaye uku kuma ya bada akaci uku wanda biyu daga cikin su Nani dinne yaci.

Dan wasan real Madrid dindai yadai samu matsala ne a wasan karshe da aka buga na euro din shekaran nan 2016, Bayan daya hada kafa da dan wasanna wato Dimitri Payet adaidai minti 24 dafara wasa, inda burin kugiyar yakoma kan Nani.

KU KARANTA : Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.

Nanin dai ya rubuta a instagram dinsa cewar; kamafi kaftin Kai zakarane, nagode da kyautar nan, mujedai portugal mune zakaru. Tsohon dan wasan manchester united din dai yaje kulob din fernerbache ne dake kasar turkiya a matsayin dan wasan aro inda daga baya ya koma kulob din Valencia dake kasar spaniya alokacin euron wannan shekarar ta 2016.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel