Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.  

Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.  

 -Barcelona ta saya dan kwallon 2016 Samuel Umtiti.                                       

-Dan kwallon baya na kungiyar Lyon ya rattafa ma Barcelona hannu na tsawon shekara 5.                                              

-Umtiti shine dan wasa na 2 da kungiyar barcelona ta saya a kasuwar sayen yan wasa ta bana.                           

-Kungiyar Barcelona ta kammala sayen dan kwallon baya na lyon samuel Umtiti na tsawon shekara 5.                    

Kamar yadda kungiyar ta bayyana,dan wasan dan asalin France ya tafi kungiyar barcelona kan kimanin kudi €25m da kuma samun damar sai da shi zuwa wata kungiyar na kudi €60m a yarje-jeniyar.

Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.  
Barcelona Luis Enrique

 

Umtiti ya fara doka ma Lyon wasa a 2011,ya doka wasa 170 a kungiyar inda yaci kofin Coupe de france da Trophee des Champion a kungiyar mai doka wasar league 1.Dan shekara 22 yaci kofi duniya na yan kasa da shekara 23,sannan ya doka ma kasar ta shi a wasan man yan har sau 3,ya halacci wasar daa kasar ta buga da Iceland,Germany da portugal a wasar karshe har ta tsawon mintuna 120.

KU KARANTA : Watford ta hana Ighalo zuwa Man Utd-Rahotanni

Kungiyar Barcelona ta sanar da cewa dan wasan zeje gwajin lafiya ranar juma'a sa'annan ya rattaba hannun kafin gabatar da shi a matsayin dan asan kunngiyar.Umtiti shine dan wasa na 2 da kungiyar ta Barcelona ta saya bayan sayen Daaniel Suarez da ga kungiyar Villareal.

 

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel