Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani mutum ya roki kotun gargajiya da ta warware aurenshi da matarsa wanda suka kwashe shekaru 21 suna tare saboda rashin girki na matan.
Rahoto ta nuna cewa kimanin jami'an Hukumar kula da Lafiya matafiya hanyan mota watau FRSC ne suka rasa rayuka ta bugun mota daga direbobi.
An kulla yarjejeniyar Hudaibiyya ce tsakanin Mazon Allah SAW da kabilar Quraishawa saboda su hana Shi shiga Makkah domin yin aikin Hajji.
Ani Iyoho yana can rai fakwai mutu fakwai ana faman kokarin ceton ransa a wani asibiti bayan ya kone garin shirya wasan kwaikwayo.
Tsohon shugaban yan bindiga, Alhaji Mujahid Dokubo Asari, ya rasa uwargidan shi, Hajia Zainab Asari Dokubo
‘Yan sanda sun kame wani dan shekara 39 wanda ya angwance da wata ‘yar shekara 9 da ke aji 1 a makaranta, lamarin ya faru ne a kasar Kenya.
A cewar wani rahoto na jaridar The Nation batun zargin aringizon ya kara zurfafa a ranar Litinin 26 ga watan Yuli, a yayin da shugabancin majalisar ya nemi hukumar EFCC ta binciki Abdulmumini Jibrin tsohon shugaban kwamitin majali
Sabon dan wasa da kingiyar Liverpool ta siya Sadio Mane yace yafi sha’awan yin wasa a karkashin Jurgen Klopp fiye da zuwa Manchester United.
naira ya cigaba da faduwa a daraja inda a yau 27 ga watan yulio yake N377 a dala daya-$1.
Mudathir Ishaq
Samu kari