Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Delta Safe a ranar Talata, a jihar Bayelsa, sun kai samame wani sansanin 'yan
An tsige kakakin majalisar ne a ranar Alhamis a wani boyayyen wuri a Benin City, babban birnin jihar, awanni bayan da jami'an tsaro suka mamaye zauren majalisar
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, da takwaransa na Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, sun kai ziyarar mubaya'a ga sabon sarkin Gwandu, mai martaba
Ana zargin cewa za a yi amfani da mambobin majalisar dokokin jihar Edo da jam'iyyar APC keda rinjaye domin tsige gwamna Obaseki gabanin zaben da INEC za ta guda
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta kama wasu 'yan ta'adda 45 a sassa daban-daban na jihar a kan laifuka daban-daban da suka hada da fashi da makami da sata.
Sarkin Shinkafi, Muhammad Makwashe Isa, ya amince da murabus na mambobin majalisarsa 5 wadanda suka ajiye rawani akan sarautar da aka bai wa Femi Fani-Kayode.
Gwamnan jihar ya amince da nada Balara Ibrahim, wacce ta fito daga karamar hukumar Ganjuwam bisa ga cancantarta da kuma goyon bayan da ta ke yiwa gwamnatin.
A cikin makon jiya ne wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari kan tawagar gwamna Zulum yayin da ya ke kan hanyarsa
Gwamnan ya musanta wannan zargi cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Crusoe Osagie, ya fitar yayin zantawa da kamfanin dillancin labarai a ranar Talata.
Mudathir Ishaq
Samu kari