Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar North Korea Kim Jong-un,ya bada umurnin kisan wasu jami'an gwamnati guda 2
Sarkin Ilori, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari,ya wanke Fulani makiyaya daga laifuffukan da aka ce suna yi a fadin kasa
a shekarun baya ne aka samu mace kuma bakar fata ta farko data fara tuka jirgin sama a kasar Afirka ta Kudu. Ku saurari labarinta.
Game da rahotanni, faston cocin Jesus Miracle Ministries da ke Awka,jihar Anambra,ya arce yayinda aka fara zarginshi da yin luwadi
Jami'ar Afe Babalola ta kafa dokar amfani da wayar salula wanda za'a iya shiga yanar gizo da ita.
Jami’an kasar Indonesiya sun bayyana hoton mutumin da yafi shekaru a duniya da har ma ya kosa ya mutu, mai shekaru 145.
Rahoton wanda kafar yada labaran ta wallafa a shafinta na intanet, a ranar Litinin 29 ga watan Agusta na cewa, wani kamfanin Kasar Australia ne ya ba jaridar kasar labarin cewa, wasu masu hakar ma’adinai da ba na gwamnati ba
Wani ma'aikacin filin jirgin saman Murtala Muhammad da ke Jihar Legas ya mutu a dakin mazinaciya
Babban mai gabatar da kara na jihar Borno ya bayyana yadda halayar Ali Modu Shariff ta taimaka wajen samar da kungiyar Boko Haram a jihar, ya kuma tambayi dalilin da ya sa tsohon gwamman ya nemi gafarar’yan Boko Haram din
Mudathir Ishaq
Samu kari