An Samu Bidiyoyin Da Basu Dace Ba A Wayar Wani Likitan Najeriya A Uk.

An Samu Bidiyoyin Da Basu Dace Ba A Wayar Wani Likitan Najeriya A Uk.

-Likita dan shekara 55, dan asalin kasar Najeriya, Cyprian Okoro an kama shi da fina-finai da hotunan batsa a wayar shi.

Jaridar daily Uk ta bayyana cewa Dakta Okoro ya ajiye hotuna da fina-finan bidiyon da basu dace ba a wayarshi , wanda ya hada da bidiyon da wani mutum yake saduwa da maciji. Ana zargin shi da aje hotunan a wayar shi wadanda aka turo mashi ta dan dalin sadarwar WhatsApp.

An Samu Bidiyoyin Da Basu Dace Ba A Wayar Wani Likitan Najeriya A Uk.

Kuma yana da wasu fina-fanai bidiyo na wata mata da sadu da kare da daya da ta sadu da maciji da kuma wacce ta sadu da doki. Dakta Okoro ana cajin sa da laifuka 5 na aje bidiyoyin batsa wanda babban laifi ne.

Kuma ana cajin sa da wani laifi na aje hoton wani yaro dan shekara 2 da ya shafi bidiyon. An samu wadan nan abubuwan bayan yan sanda sun amshi wayar shi kuma kwararru suka duba ta, ance ya boye bidiyon a wani wuri inda sai anyi amfani da wasu lambobi za'a bude su.

Yayin da yan sanda ke mai tambayoyi, Okoro yace an turo mai hotunan ne ta WhatsApp wanda yake zuwa gurin aje hotunan shi kai tsaye.

Allah ya kyauta.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng