Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar JAMB ta so fara amfani da lambar NIN tun shekaru baya da suka gabata, amma hakan bai yiwu ba saboda karancin mutanen da suka mallaki katin shaidar zama
Janar John Enenche, shugaban sashen yada labari na rundunar tsaro ta kasa, ya ce mayakan kungiyar Boko Haram/ISWAP sun kai farmaki sansanin soji da ke wajen gar
Direbansa ya yi kokari, ya ki tsayawa yayin da 'yan bindigar suka kai musu farmaki. Sai dai, sun yi rashin sa'a, 'yan bindigar sun shirya musu gadar zare, sun
Mrabure ya karbi aiki daga hannun tsohon shugaban hukumar NCoS, Ja'afaru Ahmed, wanda ya yi ritaya bayan karewar wa'adin zangon mulkinsa da aka kara masa har sa
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya shaidawa manema labarai cewa sun kama mataimakin shugaban makarantar ne ranar 9 ga watan Janairu
Tsohon gwamna Bafarawa ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari akan kashe makudan biliyoyi akan annobar korona yayin da aka bar harkar tsaro tana cigaba da lalacewa
A matsayina na dan kasuwa, na kasance ina ta fadi-tashin samun kamfanin da zai tamakamin wajen biya wa abokanan huldata bukatunsu da kuma samar da farashi.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu daga cikin masu shagunan da suka kone ne suka kira 'yan jari bolar domin sayar musu da sauran kayayyaki da wuta ta kammala cinye
Kungiyar ta bayyana cewa hankalinta ya kai kan wani faifan bidiyo da ke yawo a yanar gizo inda aka ji Gwamnan na fadawa magoya bayansa kar su yarda da rigakafin
Mudathir Ishaq
Samu kari