Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata mata mai suna Lami ta banka ma wata mata mai suna Amina Lawal wuta kan ta auri saurayin ta.
Gwamnan jihar Lagos ya jinjinawa Sanata Tinubu saboda kudurita a majalisar dattajai kan jihar
Mambobi fiye da 2000 na jam’iyyun siyasar Jam'iyyoyin APC da PDP sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDM a jahar Neja dake Najeriya.
Gwamnan jihar Kogi ya kafa tarihi da nadin mace a matsayin babbar jami’ar mai hulda da ‘yan jaridu ta fadar gwamnatin jihar. Yahaya Bello ya tabbatar da nadin Misisi Petra Akinti Oyegbule a kan wannan mukami a ranar Talata
Wani mafadacin zakara ya mutu bayana kwanciya da yayi da wata kaza
Yayin da kimanin barayin shanu goma zuwa goma sha biyar na fulani ake kamawa duk Laraba ranar da kasuwar Ngurore ke ci kowani mako
An bayyana jerin jami'o'in da suka fi shahara a Najeriya
Za a karrama Fati Nijar a wani kasaitaccen biki a Kano, wacce kungiyar tallafawa mata masu kasuwanci da sana'a BWAEF ta shirya. Kwanan baya ne masarautar Borgu ta karrama mawakiyar da sarautar gargajiya inda ‘yan uwa da abokan
Wani mutum ya kwanta da wata karamar yarinya a daji kuma ya sanya a shafinsa na Facebook a kasan Kenya
Mudathir Ishaq
Samu kari