Dubun mutane bar APC da PDP a jihar Neja

Dubun mutane bar APC da PDP a jihar Neja

Mambobi fiye da 2000 na jam’iyyoyin siyasar APC da PDP sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDM a jahar Neja dake Najeriya.

A cikin wadanda suka koma Jam’iyar PDM sun hada da tsohon dan takarar kujerar gwamna da tsohon shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Lapai, mambobin sunce sun fice daga jam’iyyun ne saboda gazawarsu na ciyar da jahar gaba.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa kimanin watanni 8 da suka wuce ma bayan hukuncin wani Kotun Koli inda gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya samu nasara kan zaben gwamnan shi da dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai suna Dakuku Peterside, yan jam’iyyar APC da yawa sun fita daga jam’iyyar APC a jihar Rivers.

Wani Ciyaman jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta jihar Rivers, Felix Obuah ya bayyana wanda yake mamaki akan koman yan jam’iyyar APC wandanda sun koma jam’iyyar PDP.

Obuah yace kuma wanda jam’iyyar PDP sun shirya data maraba yan jam’iyyar PDP wadanda sun fita daga PDP saboda jin tsoro wanda jam’iyyar APC zata lashe hukuncin wani Kotun Koli.

Jaridar The Punch ta bada rahoton wanda Obuah yace a Lahadi, 31 ga watan Janairu yayi alkawari wanda jam’iyyar PDP zata maraba tsafin yan jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar PDP.

Obuah yace: “Koman yan jam’iyyar APC da yawa zuwa jam’iyyar PDP bayan kwanaki 5 bayan hukuncin wani Kotun Koli, abun mamaki ne. Jam’iyyar PDP ba zata maraba yan siyasa wadanda sun koma jam’iyyar PDP kawai ba, amma zamu tafi da su akan cigaban jam’iyyar PDP. Jam’iyyar PDP zata maraba su da yi aiki da su.”

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng