Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani attajiri yaki yarda ya rabu da matarsa da ya aura, bayan ya gane cewa jikanyarsa ce.
Jama’ar da ke tururuwa ba wai kawai suna zuwa don ganewa idanunsu takunyar ba ne, yawanci suna zuwa ne domin dibar kasar tunkunyar da wasu suka camfa da cewa, ta na warkar da cututtuka musamman annobar zazzabi da ake fama da ita
Yan sanda sun kama Wole Oke da abokinsa Wasi'u Adesina da sassan jikun mutum dan yin kudin tsafi
Wata mata mai suna Madam Gold ta watsama yar aikin ta mai shekaru 10 da haihuwa ruwan zafi takuma konata da dutsen guga mai zafi a jahar Legas
Wani direban BRT ya taimaki wata mata ta haifi jaririya mace a jahar Legas.
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood, Rahama Sadau, ta rungume wani mawaki, a karon farko da ta fito a bidiyon mawaka.
Wani jami'in jam'iyyar APC dake sa ido a rumfan zabensu ya fadi ya mutu bayan kada kuri'a
Shugaban majalisar datawan, Bukola Saraki ya karanta wasikun 2 a zaman majalisar da suka domin tabbatar da kwamishinonin INEC 6
Jaridar NAIJ.com ta tattaro muku muhimman labarai da suka kani a jiya,Alhamis,29 ga watan Satumba.
Mudathir Ishaq
Samu kari