Wani mutum ya kwanta da karamar yarinya a daji, ya kuma
Wani mutum dan kasar Kenya mai suna Calvin Mbane Alfayo, a kwanakin baya ya sanya a shafinsa na facebook yadda ya kwanta da 'yar karamar yarinya mai kimanin shekaru 10 da haihuwa a dajin.
Calvin tare da yarinya ya sanya hoton su a shafinsa na facebook
Haka kuma ya sanya hotunan sa tare da yarinyar suna kwance a kasa. Inda yace yaji sha'awar yarinyar ne sai ya gayama mabiyansa da suyi amfani da soyayya maimakon suyi amfani da yanayin yin soyayya.
Calvin Mbane Alfayo wanda ya kwanta da yar karamar yarinya
Daya daga cikin hotunan da yayi mata, akwai wani da yasa yarinyar ta daga rigar ta inda yayi mata hoto.
Saidai kuma yawanci mutanen dake amfani da kafaffen sadarwa, basuji dadin ganin abinnan ba, inda suka nemi da ayi maza a kama wannan mutumin, wanda akace yaron wani memba ne dake cikin manyan garin na (MCA).
Acewar rahoton, tsohon ma'aikacin dan sanda ne wanda aka kora sakamakon rahotannin da aka sameshi dashi na rashin da'a.
Calvin Mbane Alfayo
Hai, Allah ya kyauta!
Asali: Legit.ng