Wani mafadacin zakara ya mutu bayan kwanciya da wata kaza
1 - tsawon mintuna
Hoton wani mafadacin zakara da ya mutu bayan ya gama kwanciya da macen kaza ya watsu a yanar gizo.
A hoton dai ana ga zakaran yana kokarin hawa kan wata kaza domin saduwa da ita da karfin tsiya cikin zafi.
Yadai samu sa'ar kazar daga baya, amma sai dai labari ya canza daga baya domin kuwa yana gamawa sai aka gansa ya fadi ya fara shure-shuren mutuwa inda daga baya yace ga garin ku nan.
Inda ya bar kowa cike da mamakin wannan lamarin, a yayin da wasu ke tambayar cewa wace irin kwanciya yayi da wannan kazar.
Kodai tsawa tana kashe zakuru ne?
Asali: Legit.ng