Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ana cewa yan bindiga sun kai kimanin 50 kuma bayan sun gama ta'asar a kauyukan Kukoki da Madaka sun yi awan gaba da shanu masu dimbin yawa.
Rahotanni na nuna cewa wanda hukumar yan sanda ta kama wasu samari su 3 yan dan fara masu amfani da yanar gizo a garin Ibadan a jihar Oyo.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna Najeriya itace kasa ta 3 cikin jerin kasashen da ake ta'addanci.
Soyayya ya kwashi wata budurwa tayi abinda ba kasafai aka saba gani ba, inda ta siya masa mota
Tsagerun Niger Delta sun ce da gwamnatin Buhari Shega ka fasa a fashe-fashen butun mai da suke yi, da kuma yakin da soji suke yi da su.
Alkawarin shugaba mai jiran gado na Amurka Donald Trump na korar ‘yan Afrika mazauna Amurka da zaran ya ci zabe ba sabon labrai ba ne, sai dai da akwai wasu yan Najeriya da sabon shugaban bai isa ya koresu ba soboda sun kama kasa
Wani mutum mashin din ATM yayi mai aman kudi
Marigayi Ibrahim Dasuki ya rasu ne ranar Litinin da daddare a wani asibiti da ke birnin Abuja yana mai shekara 93.
A jiya Litinin ne shugaba Buhari ya isa kasar Morocco don halartan taron kulawa da canjin yanayi
Mudathir Ishaq
Samu kari