Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kyawawan hotunan matar sarkin kano ta uku Sa'adatu, inda hotunan suka bayyana asalin kyawun ta.
Mata masu juna biyu dubu tamanin ake saran zasu anfana daga agajin kayan haihuwa a kananan hukumomi ashirin da daya dake jihar Adamawa.
Wani Fasto dan luwadi ya bayyana ma mambobin shi cewa matar shi namiji yana da ciki
abun tausayi:Wata daliba mai karatun gaba da digiri mai suna Talatu John ta auri wani mutum Emmanuel wanda ya sa mata ciwon kanjamau
Rundunar sojoji ta Najeriya ta ce tana ci gaba da fatattakar mayakan kungiyar, kuma nan ba da dadewa ba za ta kawar da ita daga doron kasa.
An samu wani takwaran shugaba Buhari dake harkar MMM.
Rahotanni na nuna cewa wanda an kama wani mutum day saci tukunyar miya cike da miya da malamalan tuwo.
Gabannin zaben gwamnan jihar Ondo wanda za'a yi ranar 26 ga Nuwamba, basarake John Odigie Oyegun, shugaban All Progressive Congress (APC) na kasa
Allah yayi ma wata yarinya gyadar doguwa yayin da wasu zakuna suka ceceta a hannun miyagun mutane.
Mudathir Ishaq
Samu kari