Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata

Jaridar Legit.ng tattaro muku taraliyan da ya faru a karshen makon da ya gabata

1. Zaben jihar Ondo: PDP ta girgiza akan hukuncin kotu

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata

Jamíyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nuna girgizanta akan sakamakon da ya fito bayan karan da ta shigar kotun daukaka kara akan Jimoh Ibrahim na sashen shugaban jamíyyar Ali Modu Sherrif.

2. Yan sanda sun bude wa ‘yan PDP wuta

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata

An samu wata tashin hankali a ranan alhamis,17 ga watan Nuwamba yayyinda jamián yan sanda sun harba barkonon tsohuwa ga mambobin jamíyyar PDP masu zanga-zanga zuwa majalisar dokokin jihar Ribas.

3.Rundunar soji sun kwato adduna,bindigogi gabanin zaben jihar Ondo

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata
makamai

Rundunar sojin Najeriya sun ci karo da wasu makamai irinsu adduna, bindogogi a wata mota da ke biye da dan takaran gwamnan jihar Ondo karkashin jamíyyar AD, Olusola Oke a Okitipupa.

4.Buhari,gwamnonin APC, sun garzaya jihar Ondo domin yakin neman zabe

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata
Shugaba Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari da jam’iyyar APC na mara ma Rotimi Akeredolu SAN,baya a zaben gwaman jiha Ondo da za’ayi kwanan nan.

5. Tashin hankali : PDP ta nemi INEC ta daga zaben jihar Ondo

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata

Jam’’iyyar adawa ta PDP ta nemi a dga zaben jihar Ondo wanda aka shirya gabatarwa a ranan 26 ga watan Nuwamba.

6. Yadda yan fashi ke cin karen su ba babbaka a Zamfara (Karanta)

Taraliyan da faru a karshen makon da ya gabata
Governor Yari

Rahotanni daga jihar Zamfara arewacin Najeriya sun ce ‘Yan bindiga sun kai kai hare hare a wasu kauyukan kananan hukumomin Maradun da Shinkafi da Maru inda suka kashe mutane da dama tare da sace wasu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel