Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ga wadanda matan su ke kokawo da su saboda ainihin kankantar alkalami duk sai su tuntube mu. Daga dai ka ga mai dakin ka na jan baya, ko ba ace komai ba, ka san
Wata mata Ubi Eze da aka tabbatar mahaukaciya ce tuburan ta haihu a ranar Alhamis 12 ga watan Janairu , inda ta haifi ɗa namiji a kan titin Arepo na jihar Ogun
Kamar yau da kullum , Jaridar NAIJ.com bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran da suka girgiza Najeriya a ranan Labaran,17 ga watan Junairu, 2017. A sha k
Jirgin na kamfanin Central Air Traffic Services yana dauke da gwala gwalan da suka kai nauyin kilo 22, wanda darajan su ta kai kimanin miliyan 329,000,000.
An samu wani mutumin kasar Pakistani sarkin karfi wanda keda tsawo kamar bishiyar giginya, nauyinsa kuma ya kai kilo 435, kwatankwacin nauyin buhun siminti 9
Wani dalibin a tsangayar koyar da kimiyya da fasahar kerekere na jami’ar Maiduguri mai suna Haruna Abubakar ya kera wani na’aurar mai aiki da kwakwalwa
An jiyo muryar Shekau ne a sabon rikodin din yana bugun kirji, inda ya dauki alhakin kai harin da aka kai na kunar bakin wake a masallacin jami’ar Maiduguri
Wani bincike ya gano cewa dan kwallon Barcelona Neymar na matakin na daya cikin jerin 'yan wasan tamaula da suka fi daraja a Turai, wanda ya kai fam miliyan 216
Mu sojoji ne, kuma muna yaki don tabbatar da zaman lafiya, muna yin atisaye don kasancewa cikin koshin lafiya da kuzari, muna rayuwa ne don kashe miyagun mutane
Mudathir Ishaq
Samu kari