Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
daidai lokacin da gwanayen daukan makara suka daga makarar Dlamini sama cancak a kan hanyarsu ta zuwa makabarta, sai makarar ta rufta, gawar kuma ta fado kasa
A cikin jawabin nasa, Fafaroma Francis ya yi kira ga shugabannin kasashen duniya su yi kokarin yakar talauci da ke jefa mutane cikin wata rayuwa ta daban
Jaridar LIB ta bada rahoton cewa Christiana ta tafiya ne zuwa Aba, jihar Abia domin cin bikin kirismeti,sai ta bar gida domin komawa makaranta ranan 4 ga wat
An gano wasu itatuwa da rubutun arabic a jikin su a gidan wasu kiristoci. Ana zato cewa wayanna rubuce-rubucen arabic suna daya daga sunayen Allah ne.
Gwamna jihar Ekiti Ayodele Fayose ya yi suka ga gwamnatin shugaba Buhari akan wata barazana da kuma kisan gilar da ake wa jama’ar kiristoci a fadin Najeriya.
Allah ya wa tsoho gwamnan jihar Niger injiniya Abubakar Kure rasuwa a wata asibiti a kasar Jamus. Wannan sanarwa ya zo daga iyalan shi marigayin tsohon gwamna.
A yan kwanakin da suka gabata ne wata mata mai suna Sarah Ademola tayi wani abin ban mamaki bayan ta gudu daga asibiti ind ta bar jariran ta yan-biyu data haifa
Yanzu ana matakin yi mata tiyata kashi na uku, sai dai jikinta yayi galabaitar da aikin ba zai iyu ba. Don haka ana bukatar Naira Dubu Dari (100) domin saya mat
Wani wanda ya kammala jami'a ya ke kuma rike da kwalin kammala Digiri daga jami'a a Najeriya ya yi bayanin wasu abubuwa 6 da shi da ire-irensa ke fuskanta.
Mudathir Ishaq
Samu kari