Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya Hukumar DSS da ke Abuja ta damke mutane 7 wanda take zargi da cewa sune mambobin Boko Haram din da suka kasha shahrarren malamin addinin nan a Zariya.
Tsohuwar ministar muhallin Buhari daga jihar Adamawa kuma sabuwar mataimakiyar Sakatare Janar na majalisar dinkin duniya tayi wani dogon bayani mai rasta jini
Sarki Salman dan Abdul Aziz al-Saud ya isa birnin Jakarta tun ranar Laraba, a wani bangare na wata ziyara da yake yi ta tsawon wata guda a wasu kasashen Asiya
'Yan masana'antar Kannywood da sauran mawaka na fafutukar ganin an sako mai wakar Kwankwaso da Hukumar tace finafinai ta jihar ta sa aka tsare bisa wakarsa
Da magani a gonar yaro amma ya ke tafiya nesa dangane da fa'idojin amfani da Kankana da maganin da ta ke yi ciki har da ciwon koda da hawan jini da cutar sukari
Manzon Allah ﷺ , fiyyayen annabawa kuma cikamakin manzanni ya aikata wasu mu’ijizozi da ya kamata kowani musulmi ya sansu. Karanta guda 9 daga ciki..
Bincike ya nuna cewa har yanzu adadin kiristocin duniya yafi na musulmai. Amma cikin shekaru 53 daga yau, masu bincike suna bada tabbacin cewa yawan mabiya add.
kungiyar yan Fim na kasa ta dakatar da shahararriyar yar Fim din Hausa mai suna Rahama Sadau saboda ta rungumi wani mawakin hausa mai suna ClassiQ a cikin wata
Jami’an hukumar yaki da zamba dayi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC sun dira gidan tsohon mashawarcin shugaban kasa Yar’adua akan lamarin tsaro, Abdull
Mudathir Ishaq
Samu kari