Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya

A jiya Hukumar DSS da ke Abuja ta damke mutane 7 wanda take zargi da cewa sune mambobin Boko Haram din da suka kasha shahrarren malamin addinin nan a Zariya, Sheikh Auwal Adam Albani , tare da matarsa da yaronsa yayinda uke hanyan dawowa daga karatu a makarantan cibiyar Markaz Salafiyya da ke Tudun wada Zariya a ranan 1 ga watan Fabrairu, 2014.

Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya
Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya

Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya
Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya

Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya
Hukumar leken asiri ta damke wadanda ake zargi da kisan babban malami Auwal Adam Albani Zariya

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Online view pixel