Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar zabe ta shiyar Katsina ta ce ta tsai da ranar 20 ga watan Mayu a matsayin ranar sake zaben mazabar Mashi / Dutsi ta tarayya
Abin dadin shine taron wa’azin kasan ya gudana lafiya cikin kwanciyar hankali ba tare da wani fargaba ba, ko makamancin hakan kuma jama'a sun halarta.
Tarin wadannan ‘yan Nijeriyan na hade da yara 11 da manya 242 wadanda aka sauke su a filin jirgin saman Murtala Muhammad International Airport dake jihar Legas
A yayin da sinadarin ya wuce yadda ake bukatar shi a jikin dan adam, a lokacin ne mutum zai fara fuskantar matsaloli ga lafiyar sa iri iri kamar su hawan jini
Tsohon shugaba hukumar gudanar da zabe ta kasa zaman kanta wato INEC,Farfesa Attahiru Jega, ya mayar da martani ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Tsohon shugaban jam’iyyar PDP. Adamu Ahmed Muazu ya mayar da martani ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, akan zargin da ya masa cewa yana daga cikin....
NAIJ.com ta samu labarin cewa wanda ake zargin ya amsa laifin yayi luwadi da wannan yaron sau biyu, saidai ya baiyana cewar kaddara ne domin ba aikinsa ne ba
Hukumomin Najeriya sun ce fasahar zamani zata samar da ayyukan yi sama da miliyan 3 da kuma kudaden shiga ga kasar da yawansu ya kai Dala biliyan 88 nan da shek
Farashin Jaki yayi tashi sosai inda ya linka ninkin ba ninkin a kauyen Birniwa na jihar Jigawa sakamakon karuwan masu mu’amala da naman sa a kudancin Najeriya,
Mudathir Ishaq
Samu kari