Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta samu labarin cewa ya kara da cewa, littattafan Baibul irin su The King Jame’s version, the New Testament, The Good News Bible an gurbata su.
Rudunar ‘yan sandan jahar Katsina ta cafke wata matashiya ‘yar shekaru 18 mai suna Aisha Idris a bisa laifin sayar da jarirn ta mai watanni 3 akan N200,000
Rahotanni sun bayyana cewa Koriya ta Arewa ta gargadi Amurka da cewa a shirye take ta kakkabe jiragen ta domin tabbatar wa Amurka da karfinta na soji.
Acikin mata kuwa Nafisa Abdullahi da Fati Washa sune amara kirjin biki. Waka da yawa sun yi wakokin auren Nura M Inuwa amma Umar M Shareef shine ja gaban su.
Kungiyoyi uku na karshe kuwa sun hada da Sporting Gijion ta 18 da maki 23, Granada ta 19 da maki 20 sai kuma Osasuna da ta dauki teburin a ka a matsayi an 20
Wani manemi labarai da ya zagaya garin bayan ruwan saman mai karfin , ya lura ruwa ya tai da rufin gidan mutane kuma ya tuge bishiyoyi ta jefa su kan titi.
Hukumar sojin Najeriya NAF ta samu nasaran harba roka mita 30.1mm daga kasa zuwa sama wanda jami’ an bincikenta suka kera. Wannan abin alfahari ne ga Najeriya.
Wadansu yan bindiga da har yanzun ba a san ko suwaye ba sun kashe wani mutum mai shekaru 50 da dansa a wani hari da suka kawo masa a gidansa dake kauyen Gandi.
Jaruma Rahma Sadau ta musanta zargin da akeyi ma ta cewa tayi danasanin zuwa kasar America. Acewar jarumar ba wani da nasani da nayi domin adalilin sana'a naje
Mudathir Ishaq
Samu kari