Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yanzu dai a iya cewa irin wadannan kwalliyoyin sun zama ruwan dare ga al'ummar mu musamman ma ga yan mata da kuma zawarawa, kai a wani lokacin ma harda matan au
Dubban mutane ne suka taru a jihar Rivas don taran shugaban masu fafutukar neman 'yanci na Biyafara (IPOB) Nnamdi Kanu, ba wanda zai taba mana dukiyarmu.
PAIN ta bayyana cewa fursunoni 781 suka rasa matsuguninsu da ke gidan yari, saboda haka suna kiran alkalai da ta dubi halin da fursunonin suke ciki a yanzu.
tukhuma da kalubalen da kungiyar kare hakkin musulman Najeriya sukayiwa kungiyar kiristoci a yunkurinsu na zagon kasa wa koyarda IRK a makarantun Najeriya
A ranar juma'ar yau, wata kotu mai sunan Karmo ta jihar Abuja ta yankewa wata mata Rose James, mai shekaru 23, hukuncin dauri a gidan kaso har na tsawon watanni
Bayan zaman majalisar ne sai majalisar ta jingine matun tantance wata mace mai suna Hajiya Binta Yahaya tare da wasu mutanen har sai wani lokaci nan gaba bayan
A ranar 7 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tafi zuwa kasar Birtaniya don samun kulawa daga wata cuta dake damunsa wanda ba’a bayyana ba.
CBN: A bara, Naira biliyan 12 jama'ar Najeriya suka rasa a damfarar ire-iren su MMM. An dade ana yi wa jama'a kashedi kan son yin kudi cikin sauri, amma suka ki
Masu fama da cutar kan shafe makwanni a galabaice ba tare da an iya magance musu ita ba, sai dai a ba su magungunan da za su rage radadin cutar kawai.
Mudathir Ishaq
Samu kari