Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai abin mamakin anan shine, Fatemeh Hamami tana amfani da kafa ne wajen yin duk wani zane da zata yi, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito....
Yan kungiyan Boko-haram suna tsare-tsaren yadda zasu kai wa garin Maiduguri farmaki, ajiya wsu mazaunan garuruwan da ke makwabtaka da garin suka fada haka.
Rundunar yan sandan ta jihar ita ce ta sanar da hakan ga manema labarai yayin da kuma tace ta yi hakan ne bayan da ta kai samame a otel din a dalilin wani kwarm
Mai magana da nyawun makadashin shugaban kasa, Loulu Akande ya ce "wannan gwamnatin a shirye take da ta tallafawa matasa don samar da zaman lafiya ga matasa"
Akalla fasinjoji 18 ne suka mutu a wani hatsari tsakani motar tipper da wani J5 bas a hanyar Gumel zuwa Gugunju a karamar hukumar Gumel da ke jihar Jigawa.
A yau an kwashe sama da shekaru 52 da suka gabata kenan da bindige gamji dan kwarai, Firimiya na farko a yankin Arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello Sardauna.
Sojojin sama na Najeriya(NAF) ta gabatar da Karin matakan da ta dauka wajen magance matsalolin takadanci a Arewa maso gabas. Matakan su hada da Karin sojoj NAF
Shugaban ma su kiwon kaji na gidan gona na Najeriya (Poultry Association of Nigeria, PAN), Dr. Ayoola Oduntan ya bayyan korafin cewa kudin ruwa da bankunan kasa
Mahaifiyar wannan yara daman ta sha yi musu nasiha a kan cewa lallai iyaka kokarinka da ka yi wajen faranta ma ta to ita ma za ta kwatanta da wata gagarumar kya
Mudathir Ishaq
Samu kari