Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majalisar Dattijai a ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli,sun shige a lissafin don su washe kayan Hukumar laifukan tattalin arziki tattalin arzikin (EFCC).
Gwajin ciwon Kanjamau da Sinadarin Jini ya zama dole kafin aure ga ma'aurata a Jihar Bauchi. Dokar ta hada da kare hakkin mutanen da suke dauke da cutar
Wata ‘yar Najeriya kuma memba na kungiyar 'yan asalin kafa yankin Biyafara ta samu wasu kofi na takadar kudin mutanen yankin Biyafara a cikin akwatin kakanta
Mutanen da aka kama sun hada da Habu Lawal Na’asabe sai Anas Danlami inkiya Baushe, dukkaninsu matasa masu matsakaicin shekaru, inji majiyar NAIJ.com.
An saki tsohon gwamnan jihar Jigawa, Ibrahim Saminu Turaki daga gidan kaso a yau Alhamis. Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba da wannan umarnin ...
Mafi karancin albashi a sauran kasashen duniya, dubi inda aka yiwa Najeriya nisa. A yanzu dai a iya cewa Najeriya na cikin kasashe da suka fi karancin albashi
Ba tare da an ambaci wani birni a cikin birane goman da sukayi nasara ba, matattarar kasuwanci ta kasar ta kasance wacce tafi ko wane arziki a kasar Najeriya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito sashin bincike na hukumar EFCC ne suka gano musayar kudaden da aka yi da suka kai naira miliyan 700, da aka aika su sai biyu daga.
Ya ce, 'an gudanar da aikin ne da likitoci na asibitin da abokan aikinsu daga asibitin orthopedic na kasar, Dala a jihar Kano.Aikin ya kama miliyan biyu.
Mudathir Ishaq
Samu kari