Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sabon ciyaman na kungiyar kula da harkokin kwalejin, Malam Salihu Lukman Abubakar ne ya nemi taimakon don gwamnatin Buhari ta yi duba zuwa ga al'amarin a yayin
Sai dai mai shari’a Muhammad Jibril ya bukaci a garkame masa wanda ake tuhuma a kurkuku har sai ranar 10 ga watan Agusta don cigaba da sauraron karar.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana kaduwarsa gami da bacin rai dangane da labarin da ake watsawa na cewa za’a siyan ma mai alfarma sarkin Musulmi gidan naira 700m.
Uwar jam’iyyar APC ta kasa ta gayyaci Umar Haruna Doguwa ne a matsayin halastaccen shugaban jam’iyyar zuwa taron da mukaddashin shugaban kasa yayi da ciyamomi.
Akwai nau'ikan abinci da su ke kunshe da sinadaran gina jiki kuma wanda su ke taimakawa wajen kara karfin kashi, kariya daga cututtuka, karfin gani na ido kuma
Kkungiyar dake kula da yara kanana na majalisar dinkin duniya, ta bayyana cewa iyaye mata da dama na Najeriya kaso 25 cikin 100 kadai ne ke shayar da yara nono.
Kwantrolan hukumar Tunde Oladipo yace yawancin mutanen da aka kama an kama su ne suna kasuwanci akan tituna da kuma yawon dare, inji majiyar NAIJ.com.
Mutumin ya sace kwalaben siyarwa ne guda 28,800 wanda jimillan darajarsu ta kai N655,000, inda sai bayan da aka nemi kayan aka rasa ne, sai aka lura shima.
Muna da shugabannin addini da suke gaya wa wadannan mutane abin da za su yi, kuma sun fi son sauraron su fiye da iyayensu, ko ma'aikatan kiwon lafiya.
Mudathir Ishaq
Samu kari