Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan Kudu maso yammacin Najeriya ke jawo mana matsala a fannin gyara a Kasa tun 1953 - Tanko Yakasai. Alh. Tanko Yakasai dai yana daga cikin tsoffin 'yan-siyasa
Wani babban jami'in harkokin bincike a Cibiyar bincike ta Oshodi a jihar Legas, Dr. Ochuko Erikainure, ya yi gargadin cewa kubewa wadda sunan ta na turanci 'OKR
Alúmman Yarbawa dake zaune a yankin arewacin Najeriya sun gargadi wadanda ke fafutukar neman jumhuriyyar Oduduwa cewa su babu hannunsu a ciki su karata chan.
Shi dai wannan lefe kamar yadda kowa ya sani al'adar ce ta kawo shi kuma hada kayan lefe ya na bukatar kashe kudi musamman idan aka yi duba da zamananci da kuma
Bidiyon mai tsawon mintuna 29 ya nuna yadda yayan Boko Haram ke cinikayya a kasuwanni, yadda suke noma a ganakansu, da sauran al’amuran yau da kullum.
Mariam ta bayyana wa manema labarai cewa wannan baiwar haihuwar ta gaje ta ne wajen mahaifinta, inda ta ce shima 'ya'ya 45 ya haifa amma da mata daban-daban kum
Tsohon gwamnan jihar Bauchi daya sha fama tare da gwamnan jihar na wannan lokaci Isa Yuguda, Garba Muhammad Gadi ya rasu a ranar Talata 1 ga watan Agusta.
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 23 ne suka rasa rayukansu sanadiyar ambaliyar ruwa da ya afku a jihar Gombe, yayinda gidaje da dama suka halaka.
Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta fito fili ta sanarwa duniya sirri da burin cikin ranta, wanda ya yi daidai da ra’ayinta. Jarumar ta bayyana cewa karatu ke gabanta
Mudathir Ishaq
Samu kari