Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kwamitin basussukan kasashen waje, kuma sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani yayi ma wani dan jarida dake jihar Kaduna sha tara ta arziki.
Wani sakamakon binciken da masu binciken kimiyya suka gabatar a kasashen duniya sama da 140 ya bayyana yadda auren mata fiye da 1 ke taimawa mazaje wajen dadewa
NAIJ.com ta samu cewar dai shahararren mawakin ya kuma ce: "Kwankwaso mutum ne wanda bai da tsoro kuma zai iya taka tuk wanda ya yi mai gani-gani, ba tare da sh
Kwamanda Mu’azu Alhaji Misiya ne ya daura hotunan kashe kashe da suka yi ma Boko Haram tare da barnar da suka yi musu, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Tir! Wata waka da aka fitar cikin yaren Hausa ta ci ma kabilar Ibo mutunci, bangarorin kasar nan dai suna yawan hararar juna, sakamakon siyasa ta tsana da ki
A kididdigar da jaridar Punch Nigeria ta fitar a karshen makon nan, an ruwaito cewa kungiyar Boko Haram tayi amfani da akalla 'yan mata 'yan kunar bakin wake145
Masana harsunan Afrika da suka halarci Babban Taron Duniya kan harshen Hausa da aka gudanar a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya cikin jihar Kaduna, sun bukaci
Man kwakwa ya na da amfani wajen inganta lafiyar fata, gashi, rage nauyin jiki, taimakawa wajen tace abincin jikin mutum da bayar da kariya ga wasu cututtuka da
An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, marigayi Alh. Muhammad Garba Gadi a ranar Asabar, 5 ga watan Agusta a garin Azare da ke jihar Bauchi
Mudathir Ishaq
Samu kari