Kano: Sheik Isiyaka Rabi’u zai samar da jami’ar mahaddatan Qur’ani

Kano: Sheik Isiyaka Rabi’u zai samar da jami’ar mahaddatan Qur’ani

Khalifa Isyaka Rabiu (Khadimul Kur’an), babban dan kasuwa kuma mahaifi ga Abdulsamad mai kamfanin BUA ya yi yinkurin samar da sabuwar jami’a a jihar Kano mai suna AT-TANZEEL UNIVERSITY.

Khalifa Isyaka Rabiu, Shahararren dan kasuwar nan kuma mahaifi ga Abdulsamad mamallakin kamfanin nan mai suna BUA, ya bayyana kudirin sa na samar da sabuwar makarantar jami’a mai suna AT-TANZEEL UNIVERSITY a jihar Kano.

Zaá samar da makarantar ne domin ta mayar da hankali gurin horar da dalibai mahaddatan littafi mai tsarki wato Al-Qur’ani mai girma.

Tuni dai anyi nisa wajen kaddamar da wannan makaranta, kamar yadda nan dad an wani lokaci kadan zaá gudanar da bikin bude makarantar tare da fara karantar da dalibai a cikinta.

Kano: Sheik Isiyaka Rabi’u zai samar da jami’ar mahaddata Qur’ani
Kano: Sheik Isiyaka Rabi’u zai samar da jami’ar mahaddata Qur’ani

KU KARANTA KUMA: Rahoton Forbes na bana: Duba ko na nawa Dangote yazo cikin masu kudin duniya 10 bakaken fata

Wannan alámari yayi ma jamaár musulmi dadi, inda suka nuna godiyarsu da kuma fatan Allah ya kara kawo wadanda zasuyi koyi da wannan bawa.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a email dinmu na labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: