Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun shekaru sama da 4, 700, mutanen kasar Sin da Indiya su ke amfani da citta wajen magance cututtuka daban-daban. Citta tayi kaurin suna wajen amfani da ita ci
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta kashe akalla biliyan 14 a kan gine gine hanyoyi 22 a fadin jihar a cikin shekaru biyu da suka wuce da kuma samar da motoci 32
Daga kasar Amurka kuma, an samu rahoton cewa wata mata, Laura Bluesstein mai shekaru 29 a duniya ta harbe amaryarta, Felecia Dormans mai shekaru 28 da harsashi
Wata mace mai shekaru 52 da ake kira Mrs Fehintola Famakinwa, ta yanke shawara ta nemi tallafawa na kudade game da ciwon daji na nonon da ke damun ta.
Saleh yace Boko Haram sun lalata gidaje 986, 453, azuzuwa 5, 335, asibiti 201, famfuna 1, 630, ofisoshin Yansanda da na gwamnati 800 da tashoshin wuta.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dr Orji Uzo Kalu, ya nuna bacin ransa akan wakar da akayi na zagin kabilan Ibo wanda yake ta yawo a cikin kasa yace hakan bai dace ba
Kotun koli ta yanke ma wasu 'yan uwa biyu masu safarar miyagun kwayoyi shekara 18 a gidan yari. Safarar miyagun kwayoyi ta zama ruwan dare a wurin matasa
Nafisa Abdillahi ta bayyana dalilin da yasa bata fitowa a yanzu a cikin fina-finan Nollywood inda ta bayyana cewa tayi hakan ne domin ta kare mutuncin ta.
Mashawarcin shugaban kasa Alhaji Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya bayyana sanata Kabiru Gaya a matsayin maciyi amanan shugaban kasa Muhamamdu Buhari.
Mudathir Ishaq
Samu kari