Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sama da mutane 100 a jajimaji, dake karamar hukumar Karasuwa a jihar Yobe, sun rasa gidajen su ta dalilin ambaliyan ruwa hukumar maikatan agaji sun isa wajen
Alamu 10 na farko-farko da wadanda suka kamu da kanjamau kan fara ji. Da yawa daga masu cutar kanjamau sun ara ne da jin wasu, ko duka daga wadannan alamomi
A Najeriya, da yawa daga jama'arta sun amanna da chamfi, kan cewa wai wani bari na jikin mutum ko dabba zai iya zama kudi idan aka fadi wasu kalmomi. Shirme!
Yaro dan sheka 10 mai suna Victor Tarekedomoni ya labarta yadda ya tsinci kansa a muguwar aikin fashi da makami, yayi bayanin ne a lkoacin da jami'an rundunar
Yar fafutukar ta samu suna Gambo ne sakamakon an haife bayan yan biyu, inda ta samu sunan Sawaba daga wani fitaccen dan NEPU dake garin Zaria ya rada mata.
Sharhi: Rayuwar kunci ta almajirai, shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne? batun siyasa yana matsowa sai kaga kowanne mai rawani ya zama dattijo.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewar macizai 104, tsaka, kadangaru, tau-tau, kwadi masu gashi da ragowar wasu halittu masu dafi da ta kama bana kasar nan ba ne.
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya dawo daga birnin Landan misalign karfe na yau Asabar, 19 ga watan Agusta, 2017 bayan ya kwashe kwanaki 100
An samu rahoton cewa, gawar ta iso kasa Najeriya daga kasar Amurka a ranar 18 ga watan Agusta, inda jirgin da ya dauko ta ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi
Mudathir Ishaq
Samu kari