Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamar dai yadda aka sani, kayan zaki ba su barin hakori ya zauna lafiya kuma ruwa musamman ma na roba ana alakanta shi da mafi tsafta a cikin ruwan sha na mutan
To binciken da gidan jaridar nan namu mai farin jini da ingantattu kuma sahihan labari na NAIJ.com ya gudanar ya gano cewa labarin dai na kanzon kurege ne watau
Daga damben yashi, 'yan damben Najeriya sun shilla zuwa gasar dambe ta duniya a Paris. Ana gab da fara wasan gasar dambe ta duniya a Paris, na kasar Faransa
Muguwar cuta ta kama samari 15 da suka yi lalata da jaki, cutar rabies dai muguwar cuta ce da ka iya hallaka ko haukata mutum, yaran sun jawo ma kansu bala'i
Akwai kimanin kasashe 107 da su ke noman ayaba kuma hakan ya sanya su cikin jerin kasashe da suke samun ribar kudi na amfanin gona. Kasar Amurka su na amfani da
Wata mata, Mariya Inusa, mai shekaru 35 a duniya, wadda mazauniyar kauyen Rafin-Makadi ce, a karamar hukumar Rimi da ke jihar Katsina, ta shigar da karar mijin
A cikin wata rahoto na musamman zuwa NAIJ.com, an bayar da rahoton cewa rashin abinci mai kyau yana sa wasu rashin lafiya bayan sun ci wannan abincin.
Nasiru Adeyemo da matarsa Idayat sun shiga komar jami’an Yansanda bayan da aka kama sud da zargin kokarin salwantar da rayuwar yarsu mai shekaru 7, Abibat Nike.
Wata karamar yarinya mai shekatu 10 a rayuwa da aka yi ma fyade a kasar Indiya ta haihu a garin Chandigarh na kasar Indiya a ranar Laraba 16 ga watan Agusta
Mudathir Ishaq
Samu kari