Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kabilar Suri dake kasar Habasha a yankin Omo tayi fice wajen sanya ma yayansu mata faranti a baki da sunan kayatar da kyawun yan matan, girman bakin budurwa.
Wannan mata Modinat Mufutau, ta bayyanawa kotu a ranar Talatar da ta gabata cewa, ta auri wannan mazajen biyu saboda ta samu isassun kudin daga wajen su da zasu
Hukumar sojin ruwan Najeriya sun fidda sunayen wadanda suka yi nasarar shiga aikin soja na 2017. Ana jarrabawa ta gwajin mutane kafin a dauke su aikin soja
An kama mutum da kasusuwan mutane, harda hakarkari da kokon kai. Wasu mutanen sun yadda da canfin anfani da tsafi da sassan jikin mutane yana kawo kudi
Tsarin ilimi na RANA ya hada har da karatun addini, musamman karatun Qur’ani, a yanzu haka kimanin kashi 28 na dalibai mata dake tsarin sun nuna kwarewa wajen.
Kasar Saudiyya na bukatar dabbobi 120,000 duk sati daga kasar Najeriya, tana bukatar naman halal. Wajibi ne ga mahajjata su yanka dabba yayin aikin hajji
A ranar Talata 22 ga watan Agusta ne fadar shugaban kasa ta bayyana ma duniya cewar beraye sun shiga ofishin shugaban kasa dake fadar, inda suka yi kaca kaca.
Wata kotu dake garin Mapo na jihar Oyo ta raba auren wasu maáurata biyu Kabir Bakare da mai dakinsa Fumilola sakamakon zargin yin lalata da wasu mazan banza.
Ban yi magana da Ali Modu Sherriff ba tun bayan hukuncin kotun kolin da ya tabbatar da ni a matsayin halastaccen shugaban jam'iyyar PDP na kasa, a fadin Makarfi
Mudathir Ishaq
Samu kari