Sojin Ruwan Najeriya sun fidda sunayen wadanda suka yi nasarar shiga aikin soja na 2017, duba sunayen
- An saki sunayen wadanda suka sami shiga sojin ruwa na bana
- An yi jarrabawar ne a farkon watan nan
- Sojin ruwa su suke gadin bakin tekun Najeriya saboda barayin mai
A yau ne aka saki jaddawalin sunayen wadanda suka sami nasarar shiga sojin ruwan Najeriya a yau dinnan. Anyi jarrabawar ne a 12 ga watan Agusta a duk fadin kasa. Kakakin sojin ruwan Suleiman ne ya fadi hakan a jiya Talata.
Dahun, ya kuma ce wadanda sunayen nasu suka fito zasu je Makarantar sojoji ta ruwa da ke Ojo ranar juma'a 25 ga wannan watan domin tantancewa, wadda zata dauki makonni uku ana yi, har zuwa cikin watan Satumba.
Ya kuma yi kira da wadanda suka yi nasarar da su kula kada su biye ma labaran karya, da shaukan karya da ake budewa masu suna kamar na sojin ruwan. A cewarsa dai, hanya daya tilo da suke bukatar sanin bayanai tana www.joinnigerianavy.com ne, wanda shine kadai halastaccen shafin Sojin Ruwan.
DUBA WANNAN: Kungiyoyin SSANU, NASU da NAT zasu shawarta kan tafiya yajin aiki
Ga dai jerin wasu daga cikin sunayen, sauran bayanai sai a duba shafin da suka bayar wato www.joinnigerianavy.com;
ABIA STATE
1 NNR27/2017/ABI/4630/0212128 ABARAOHA GODSTIME CHIBUZOR Seaman
2 NNR27/2017/ABI/1657/0080193 ABEL EBUKA SAMUEL Seaman
3 NNR27/2017/ABI/380/0021900 ACHOMADU TOCHUKWU EMMANUEL Computer
4 NNR27/2017/ABI/3133/0144456 AKABUEZE AKACHI DANIEL Writers
5 NNR27/2017/ABI/4197/0189941 ALACHEWE KELVIN UZORDINMA Computer
6 NNR27/2017/ABI/4816/0220464 ARUNGWA CHINANU CLEMENT Firemen
7 NNR27/2017/ABI/442/0024624 CHIBUGWU CHRISTAIN IFANYI Drivers/Mechanics
8 NNR27/2017/ABI/4494/0201908 CHIJIOKE GRANT CHIMAOBI Firemem
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com
Asali: Legit.ng