Rundunar Ýansandan Najeriya ta daka wawa akan wasu masu garkuwa da mutane (Hotuna)
Rundunar yansandan jihar Neja ta samun nasarar kama wasu gagga gaggan yan fashi da masu garkuwa da mutane dake tare hanyar Suleja-Lambata-Bida da Minna.
Kaakakin rundunar Yansandan CSP Jimoh Moshood ne ya bayyana haka a yayin da ake bayyana fuskokin masu garkuwa da mutanen a kauyen Gawu babangida jihar Neja a ranar 22 ga watan Agusta.
KU KARANTA: Jerin shuwagabannin yankin nahiyar Afirka da suka daɗe suna shan miya a karagar Mulki
Legit.ng ta ruwaito sunayen miyagun mutanen da aka kama su 26, sun hada da:
ISAH UMAR mai shekaru 34
ABUBAKAR MUHAMMED mai shekaru 32
BAJE SARI mai shekaru 33
SANUSI ADAMU mai shekaru 34
NUHU YAHAYA mai shekaru 32
SANDA SALE mai shekaru 29
ISIYA TUKUR mai shekaru 27
ABBAS TASUS mai shekaru 28
SHAFIU MOHAMMED mai shekaru 27
ALI ALI mai shekaru 22
OKECHUKWU ATAMA mai shekaru 35
MOHAMMED ALIYU mai shekaru 26
SAGIRU DAHIRU mai shekaru 24
ABDULAHI BALA mai shekaru 50
HARUNA ADAMU mai shekaru 28
ABUBAKAR ALIYU mai shekaru 31
HARUNA ABUBAKAR mai shekaru 37
YALLI IBRAHIM mai shekaru 33
YUSUF ABDULLAHI mai shekaru 35
DENERI JANYO BUBA mai shekaru 36
SANI ABUBAKAR mai shekaru 25
ADAMU BELLO mai shekaru 29
ABUBAKAR ILIYASU mai shekaru 26
YAHAYA ALIMADU mai shekaru 34
ABDULLAHI ABUBAKAR mai shekaru 32
SULEMAN MOHAMMED mai shekaru 37
Wasu daga cikin makaman da aka kama sun hada da bindigu guda 11, alburusai da dama, karamar wuka, layu da guraye, kayan Sojoji da kuma yaduka da shaddodi.
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Dansanda abokin kowa, kalla:
Asali: Legit.ng