Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Cikin titunan jirgin da Buhari ya amince a gina, akwai daga Fatakwal zuwa Maiduguri, Kano zuwa Maiduguri, Makurdi zuwa Jos, Gombe-Yobe zuwa Borno, Jigawa-Nijar
Budurwa Amina Abdullahi wanda aka fi sani da suna Ummi, ta tafi wajen kawun nata, wanda kanin mahaifinta ne, Hamisu don karbar kudin da take bin shi bashi, N100
Rundunar Yansandan jihar Anambra ta cika hannu da wani mutum Chukwuemeka Okafor mai shekaru 26 kan laifin mika iyayensa, kannensa biyu da abokanansa 5.
Sanannen abu ne a Musulunci cewar masallacin Annabi ne na biyu wajen daraja a masallatan Duniya gaba daya, bugu da kari a cikin masallacin ne kabarin Annabi.
Majalisu da kuma masu ruwa da tsaki a siyasar jihar da dama inda kuma suka ce sun kafa wannan sabuwar tafiyar ne domin su ceto jam’iyar daga halin ha’ulai da su
Shahararren jarumin nan dan wasan barkwanci na fina finan Hausa a masana'antar Kannywwod watau Sulaiman Yahaya wanda aka fi sani da Sule Bosho ya fito fili ya s
Daga karshe dai alkalin kotun ya yanke shawarar rusa auren saboda a cewar sa dukkanin ma'auratan sun gaji da junan su don haka zama tare a gare su bai da wani a
Gwamnatin Zamfara ta nuna aniyarta ta fara sake gina hanyar Gusau zuwa Birnin Gwari mai kilomita 132.7 wanda ke kan iyaka da jihar Kaduna ta hanyar Dansadau.
Alfanu da falalar shayar da jarirai nonon uwa zalla ga jikin jariran, nonon uwa na samarwa da jarirai garkuwa daga kwayoyin cutuka na farko da kan kama yara
Mudathir Ishaq
Samu kari