Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta samu rahoton cewa fadar shugaban kasa bata cikin matsin da zai sa ta kai yaron shugaban kasa Muhammadu Buhari jinya kasar waje rahotannin da aka samu daga majiya mai karfi ya nuna cewa, Yusuf ya fara farfadowa
Bayanin da na samu ya nuna cewar 'yan kungiyar Boko Haram din sun zo cikin motoci Hilux guda bakwai. Sun wuce ta tsakiyar gari ba tare da sun kula kowa ba, saida suka kai inda sansanin sojojin yake sannan suka bude wuta. Saidai so
Duk da ba'a san takamaiman dalilin da ya saka Hamza ya kashe kansa ba, makobatansa sun bayyana cewar yana fama da matsananciyar damuwa tun bayan mutuwar matar sa a shekarar 2015. Saidai, sun bayyana mamakinsu ga abinda malamin ya
Babban jami'in Hulda da jama'a na hukumar ‘yan sandan Najeriya ya gargadi al'ummar kasar cewa yin kira da wayar tarho da kuma shan taba a gidajen man fetur laifi ne kuma duk wanda ya keta dokar zai bakwanci kurkuku.
Kafin rasuwar sa shine Manajan kamfanin Gerawa Global Construction Company Limited, babban kamfanin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bude yayin ziyarar jihar Kano. Maharan sun kashe shi ne a gidan sa dake unguwar Tokarawa a ji
Hakika wakoki na daga cikin al'adar malam bahaushe inda tun asali aka same shi da su. Sai dai wakokin a wannan zamanin sun canza sabon salo inda mutane suka zamanatar da su ta hanyar yin su da kayan kade-kaden zamani. Haka zalika
Pudit Kittithradilok mai shekaru 34 da haihuwa ya amince cewa eh lallai ya aikata laifin zamba cikin aminci, kuma kotun ta same shi da laifin. A irin shirin nan da ake kira 419, ko MMM, ya yi tallar zuba hannayen jari a kamfanonin
Sojoji sun dawo bayan sauke Mursi, suka sake ajje tsarin Sakulanci wanda ba ruwansa da addinai, wannan shi ya bakanta wa ustazai na kasar rai, inda su kuma samarin na kungiyar ISIL suka sami dama kutsawa da nasu ra'ayiyin cikin..
"Gaskiya ara'ayina abinda akayiwa Rahma Sadau ya yi tsauri da yawa. Domin duk wanda ya yi laifi ya gane kuskuren sa ya kamata ayi masa afuwa. Kuma suma Moppan din ai suna laifi. Wallahi da zamu tona masu asiri suma duk sai an canj
Mudathir Ishaq
Samu kari