Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban hukumar Hizba na jihar Zamfara, Dakta Atiku Balarabe Zawiyya, yace, wulakanta Al-ku’rani baya biya wa al’umma bukatar su ta duniya,Atiku yace masu jefa al’kur’ani cikin masai da share bayan gida da shi dan biyan bukatar
A wani bincike da aka gudanar a jami'ar babban birnin Philadelphia na jihar Pennsylvania dake kasar Amurka, masana kiwon lafiya sun bayyana cewa, kananan yara dake cin kifi koda sau guda a cikin mako yana kara musu kaifin basira t
NAIJ.com haka zalika ta tsinkayi Mista Mordecai Ladan din yana cewa kawo yanzu dai kusan a iya cewa mai ya wadaci da yawa daga cikin manyan dillalan man fetur din dake kasar kuma nan da kimanin kwanaki biyu masu zuwa dukkan su za
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ta ce gwamnatinsa za ta dauki masu shaidar kammala karatun NCE har 5,000 aikin koyarwa a makarantun firamare. Gwamna Masari ya sanar da haka ne yau a karamar hukumar Rimi yayin wani taron
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya sallami kwamishinan Ilimi na jihar, Farfesa Halimatu Idris. Masari ya ce tsohon kwamishinan ta bada gudunmawa wajen ci gaban ayyukan gwamnati musamman a fannin harkokin ilimi.
A waiwayen mu na tarihi na yau, NAIJ Hausa ta zo da sabon salo, zaku ji jerin sunayen sarakunan Fulani da aka yi a Zaria cikin shekaru 200 da doriya da suka wuce, zaku san ko Sarauniya Amina da aka yi a lokacin ta nawa ce?
Jakadan kasar Amurka a Najeriya ne ya mika wasikar amincewar Amurka na sayar da jiragen ga hukumar sojin sama ta Najeriy a jiya Laraba. Kazalika Jakadan ya ce tabbatar da tsaro a Najeriya yana da matukar muhimmanci da dukkan kasa
Hukumar Hisbah ta jihar Kebbi a ranar Juma'a da ta gabata ta gabatar da wata jaririya wanda mahaifiyarta ta jefar a Unguwar shiyar Sarakuna kusa da makarantar 'yan mata wato Unity College a misalin karfe 11 na dare.
An yiwa mawakan satar ne bayan dawowar su daga Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom. Jirgin mai lamba T7-Aoo ya sauka a filin jirage na Legas da misalin karfe 8:33 na yamma kuma an yi masa sata yayin da yake gare kafin ya kai ga
Mudathir Ishaq
Samu kari