Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akalla mutane 15 suka rasa rayukan su ta sanadiyar hatsarin mota da ya auku a yammacin ranar Asabar , yayin da Tippan diban yanshi ta hade da wata karamar mota a jihar Jiagwa hatsarin ya auku ne a kauyen Garin Ciroma
Oladele ya ce hatsarin ya faru ne tsakanin wasu motoci biyu kuma ya shafi mutane 18. Biyar sun mutu yayin da 13 suka samu raunuka daban-daban. Wata motar fasinja ce dake tafiya Legas ta kwace kuma ta yi karo da wata tirela. Gawar
Rahotannin daga jihar Adamawa sun nuna cewa an gano wani gida inda ake zargin ana safara da cin zarafin ‘ya’ya mata da yara kanana. Ana zaton cewa wannan gidan mallakar wata mai suna Hajiya Fadimatu Buba Bindir ne.
Hukumar tabbatar da tsaron hanyar mota na tarayya (FRSC) ta ce mutane 158 suka rasa rayukansu a hadarin mota a fadin jihar Katsina a shekara ta 2017. Hukumar ta ce an samu yawan hadarin hanya 284 wadanda suka shafi motoci 466.
A al'umma a kowacce nahiya, ana samun Mata-maza, watau mutane wadanda su ba mata bane, ba kuma maza ba, kuma dukka biyun ne, watau suna da halittu na maza kuma suna da na mata, sai dai ba safai sukan nuna kansu ba, musamman idan
Wani daga cikin fasinjojin jirgin kuma matashi mai hidimtawa kasa ya fadawa jaridar Daily Trust cewar tun bayan samun matsalar jirgin, jami'an hukumar kula da jiragen kasa dake cikin jirgin sun gaza yin abinda ya kamacesu ta fuska
Masu zanga-zangar dai na kira da a kawo karshen matsin tattalin arziki, da tsauraran matakai dagwamnati ke dauka kan 'yancin 'yan kasa da sunan addini, musamman mika kudaden kasar ga mayaka a wasu kasashen, maimakon habaka arziki
Faston ya saki bayanai da yace wai abubuwa ne da zasu faru a 2018. A cewarsa dai, shugaban cocin Excellent Christian Ministry International yace ya gano me zai faru ga duniya, me zai faru ga Najeriya, kuma me zai faru da...
Kwamandan sojojin, Sam Bura, ya sanar da cewar sun kubutar da jami'in nasu da 'yar sa bayan sunyi musayar wuta da wadanda suka sace su. Kazalika ya sanar da cewar sunyi nasarar damke wasu mutane biyar daga cikin wadanda suka sace
Mudathir Ishaq
Samu kari