Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya Litinin, 1 ga watan Janairu, Uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta yi marhabin da haihuwar jariri na farko a shekarar 2018, a babban birnin tarayya Abuja. Owoichoya Daniel Okpe ya kasance jariri da farko a 2018.
NAIJ.com ta kawo muku jerin sunayen fitattun yan Najeriya da suka mutu a shekara 2017 yan Najerya da suka mutu a shekara 2017, sunayen ya kunshi shaharrrun yan siyasa ya kasuwa da sarakuna da irin kuma mukaman da suka rike
Rahotanni sun kawo cewa a ranar Alhamis, 4 ga watan Janairu, 2018 shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da tashar jirgin ruwa wato Nigeria's Inland Dry Port na farko a Kakuri, jihar Kaduna. Hakanzai samar da ayyukan yi.
Mazauna wani gari uku a karamar hukumar Madagali dake Adamawa sun rasa rayukansu sakamakon wani harin bam da aka kai a ranar Litinin, 1 ga watan Janairu, a cewar wami rahoto daga kamfanin dillanci labarai na Najeriya.
Kungiyar Kristocin Najeriya (CAN), ta bukaci yan Najeriya su cigaba da goyon bayan gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, akan kokarin farfado da tattalin arzikin kasar da ta ke yi da sauran ayyuka da suka fara
Karo na uku kenan da wayar wutar lantarki ya kashe mutane a cikin shekara daya a Calabar, jihar Cross River a ranar Lahadi ne wayar wutar lanatarki yayi sanadiyar mutuwar mutum daya da ya lalata gidaje shida a Calabar.
Wata kotu a Cairo babban birnin kasar Masar ta yankewa tsohon shugaban kasar Masar, Mohamed Morsi, tare da mutane 19 shekaru uku a gidan kaso da biyan diyar $112,700 bisa zargin zagin hukumar shariar kasar Masar
Labarin da muke samu daga majiyar mu na nuni ne da cewa a yammacin jiya Lahadi ne Allah ya karbi Rayuwar wasu 'yan agaji bakwai daga cikin 'yan agajin na kungiyar nan ta addinin Musulunci ta JIBWIS da aka fi sani da suna Izala da
Ya ce ya jima yana bibiyar al'amuran da ke gudana musamman muhawara da wasu ke yi na batun sake fasalin kasar, kuma idan aka hada ra'ayoyin al'umma wuri guda, ya yi amannar matsalolin kasar sun fi karkata ne kan hanyar da ake bi b
Mudathir Ishaq
Samu kari