Cikin Hotuna: Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum

Cikin Hotuna: Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum

- Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina gidan marayu a karamar hukumar Potiskum

- Gidan marayun na dauke da makaranta da wurin kwanan

- Ya ce ya gina makarantar ne da kudin aljihunsa

Mataimakin Gwamnan jihar Yobe, Injiniya Abubakar D. Aliyu, ya bude wata makaratar marayu da ya gina a karamar hukumar Potiskum dake jihar Yobe.

Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum
Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum

Makarantar ta dalibai maza da mata ce, kuma ya kirkire ta ne domin koyar da 'ya'yan marayu wadanda suke kasa da karancin shekaru.

Cikin Hotuna: Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum
Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum

Mataimakin gwamnan, ya ce ya gina Makarantar ne da kudin aljihunsa, sannan ta fara aiki ajiya Litinin 01/01/2018 aka fara koyar da marayun.

Za a ke koyar da daliban makarantar su ilmin Boko da na Arabiyya.

DUBA WANNAN: Cikin Hotuna: Gwamna Wike ya ziyarci al'ummar da 'yan bindiga suka kaiwa hari, ya saka N200m ga duk wanda ya tona asirin 'yan ta'addar

A Yayin bude makarantar, mukaddashin Gwamnan na jihar Yobe, ya ce wannan makaranta ba iya shi kadai bane. Sabida haka duk wanda Keda wata gudumuwa da zai iya bayarwa zai iya zuwa Mlmakarantar.

Cikin Hotuna: Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum
Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum

Makarantar tana garin Potiskum jihar Yobe, akan titin Muhd Idriss, daura da L. E. A. Kusa da Makarantar Government day secondary school Potiskum.

Cikin Hotuna: Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum
Mataimakin gwamnan jihar Yobe ya gina makarantar marayu a Potiskum

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng