Shugaban kasa ya gana da shugban kungiyar Izala da Kadirriya a ofishin sa dake Abuja

Shugaban kasa ya gana da shugban kungiyar Izala da Kadirriya a ofishin sa dake Abuja

- Shugaban kasa ya gana da sheikh Abdullahi Bala Lau da Dr. Qaribullah Nasiru Kabara a ofishin sa

- Yau ne karo na farko da shugaban kasa ya gana da Mallaman addinin Muslunci a cikin sabuwar shekara

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da mallaman addinin Musulunci karkashin jagoranci shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau da shugaban kungiyar Darikar Kadiriyya, Dr. Qaribullah Nasiru Kabara, a ranar Talata.

Shugaban kasa ya gana da su ne a ofishin sa dake Aso Villa bayan ya kammala karbar jawabi daga Ministan sufuri, Rotimi Amaechi.

Shugaban kasa ya gana da shugban kungiyar Izala da Kadirriya a ofishin sa dake Abuja
Shugaban kasa ya gana da shugban kungiyar Izala da Kadirriya a ofishin sa dake Abuja

Wannan shine karo na farko da shugaban kasa Muhammadu Buhari ye gana da mallaman addinin musulunci a cikin wannan shekara.

KU KARANTA : An bukaci shugaba Buhari ya sauka daga mukamin sa na ministan mai

A lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yake taya yan Najeriya Munar shiga sabuwar shekara, ya bayyana takaicin sa akan yadda mutane suka wahala saboda karancin man fetur musamman lokacin bukukuwan Krismeti da sabuwar shekara.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng